An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu ba

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu ba

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu…

Bayanin hadisin: An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu…

Ummu Aɗiyya al-Ansariyya - Allah Ya yarda da ita - tana bada labarin cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana mata bin jana'iza; hakan saboda abinda ake jin tsoro a cikin hakan na fitina garesu da kuma fitinuwa da su, da kuma ƙarancin haƙurinsu, sannan Allah Ya yarda da ita ta bada labarin cewa bai ƙarfafa hanin ba kamar yadda yake aikatawa a sauran abubuwan da ya hana.

Koyarwar hadisin: An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu…

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · USUL - ALFIƘH · JANA'IZA · ABUBUWAN DA LAFAZAI SUKE NUNAWA DA YADDA AKE FITAR DA HUKUNCI · FIƘHU DA USULU · ZIYARAR MAƘABARTA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah