Lallai cewa wani Mutum ya tambayi Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi game…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Lallai cewa wani Mutum ya tambayi Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi game…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai cewa wani Mutum ya tambayi Annabi tsira da Aminc…

عن عائشة رضي الله عنها : "أن حَمْزَةَ بن عَمْرٍو الأَسْلَمِيَّ قال للنبي صلى الله عليه وسلم : أصوم في السفر؟ - وكان كثير الصيام- فقال: "إن شئتَ فصُم، وإن شئت فَأَفْطِرْ".

Bayanin hadisin: Lallai cewa wani Mutum ya tambayi Annabi tsira da Aminc…

Nana Aisha Allah ya yarda da ita cewa Hamza Dan Amr Al'aslami ta bada labarin Annabi cewa shi yana yin Azumi a tafiya? sai Annabi ya bashi zabin yin Azumi ko kin yinsa sai ya ce: "idan ka ga dama kayi Azumi Kuma idan kaga Dama kada kayi" kuma abinda yake nufi da Azumin a nan shi ne Azumin Farilla; Sabida fadin Annabi: "wannan Sauki ne daga Allah" kuma wannan ya nuna cewa shi ya tambaya ne game da Azumin farilla, kuma yana nuna cewa abin da Abu Daud ya rawaito, in ya ce: "Ya Manzon Allah lallai ni Ma'abocin wani abin Hawa ne inaTafiya a kansa kuma ina bada hayarsa, kuma ni cewa wani lokaci watan azumi yana riskata a halin in jin karfin jikina" Har zuwa karshen Hadisin, kuma daga wannan ne yake nuna cewa shan ruwa a tafiya sauki ne daga Allah kuma duk wanda yai ruko da ita to ya dace, kuma duk wanda yayi Azumi yayi Azuminsa, kuma hakan ya nuna ya sauke wajibinsa. Taisir Al'allam(Shafi na 325) Tanbih alafham (3/429) Ta'asis Al'ahkam, (3237).

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · AZUMI · FALALOLI · FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU · FIƘHU DA USULU · FALALOLI DA LADUBBA · ABIN DA YAKE HALATTA GA MAI AZUMI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah