“Duk macen da ta yi aure ba tare da izinin waliyinta ba, to aurenta ɓatacce ne - sau uku -…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na zamantakewar iyali > “Duk macen da ta yi aure ba tare da izinin waliyinta ba, to aurenta ɓatacce ne - sau uku -…

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: “Duk macen da ta yi aure ba tare da izinin waliyinta ba…

Bayanin hadisin: “Duk macen da ta yi aure ba tare da izinin waliyinta ba…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsoratar da mace ta aurar da kanta ba tare da izinin waliyyanta ba, kuma cewa auranta ɓatacce ne, haƙiƙa ya maimaita hakan sau uku, kamar ka ce bai kasance ba.

Idan wanda ya aureta ya tare da ita ba tare da izinin waliyyinta ba; to sadaki cikakke nata ne saboda abinda ya samu na jima'i da ita a farjinta.

Sannan idan waliyyan suka yi jayayya a cikin waliccin ɗaura auren - kuma darajojinsu a cikinsa ɗaya ne - to ɗaura auren ga wanda ya riga zuwa gare shi ne daga cikinsu idan a hakan akwai duba maslaha daga gare shi, idan waliyyi ya hanu daga aurarwa to kamar ba ta da waliyyi ne; sai shugaba ko wakilinsa cikin alƙalai da wasunsu su zama waliyyanta, inba haka ba to babu walicci ga sarki tare da samuwar waliyyi.

Koyarwar hadisin: “Duk macen da ta yi aure ba tare da izinin waliyinta ba…

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · AURE · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah