Ba'a hada tsakanin Mace da gwaggwanta ko kuma tsakaninta da Innar ta

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Ba'a hada tsakanin Mace da gwaggwanta ko kuma tsakaninta da Innar ta

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ba'a hada tsakanin Mace da gwaggwanta ko kuma tsakanint…

عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «لا يجُمَعُ بين المرأة وعمتها، ولا بين المرأة وخالتها».

Bayanin hadisin: Ba'a hada tsakanin Mace da gwaggwanta ko kuma tsakanint…

Wannan Shari'a Mai tsarki ta zo da dukkan abinda yake Alkairi ce cikinsa da kuma gyara Al'umma kuma ta yaki dukkan abinda yake akwai cuta a cikinsa ko kuma barna, daga cikinsu cewa ta kwadaitar akan hadin kai da kuma soyayya da kauna, kuma ta hana kyama da kuma yake hulda da kuma gaba, to sabida hartawar da Sharia tayi wa yawaita Mata wanda hakan wasu Maslahohi suka janyo shi, kuma Mafi yawan tara mata ga Namiji, yana jawo gaba da kuma kiyayya a tsakaninsu, sabida abinda ya ke faruwa na kishi, sai Annabi ya hana cewa to hakan kada ya kasance tsakanin Yar'uwa da Yar'uwa ko kuma a aurar da Gwaggon mace akan 'Yar Dan'uwanta, ko kuma Yar ya akan Innarta, da Sauransu, kuma daga ciki koda za'a kadara cewa daya daga cikinsu Namiji ko kuma Mace, to ya haramta ya aureta sabida dangantaka sabida cewa bai halarta a hada su ba kuma anan in akayi sun hadu, kuma wannan Hadisin yana kebance wani gamewa na fadin Allah Madaukaki inda yake cewa: {Kuma an halasta muku auren wadan da ba wadan nan ba}

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · AURE · FIƘHU DA USULU · MATAN DA AKA HARAMTA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah