Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah-tsira da Amincin Allah …

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah-tsira da Amincin Allah …

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce M…

قال رسول الله صلى الله عليه وسلم في بنت حمزة: «لَا تَحِلُّ لِي يَحْرُمُ من الرَّضَاعِ مَا يَحْرُمُ من النَّسَبِ وهي ابنة أَخِي من الرَّضاعة».

Bayanin hadisin: Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce M…

Aliyu Dan Abu Dalib-Allah ya yarda da shi- daga Annabi cewa ya Auri 'Diyar Baffansa Hamza. sai ya bashi labari cewa bata halatta a gareshi ba, domin ita 'Diyar Dan uwansa ce da aka shayar da su tare, kuma cewa shi da Baffan sa dukkansu Suwaiba ta shayar da su kuma baiwa ce ta Abu Laha, sai ya zamanto Dan uwansa ta wajen Shayarwa, kuma ya zamanto Baffan 'Diyarsa, kuma ya haramta ta hanyar shayarwa, duk abunda haihuwa ta haramta.

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · AURE · SHAYARWA · FIƘHU DA USULU · MATAN DA AKA HARAMTA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah