Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su t…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن سَمُرَةَ بْنِ جُنْدُبٍ رضي الله عنه قال: «صَلَّيْت وراء النبي صلى الله عليه وسلم على امرأة ماتت في نِفَاسِهَا فقام في وَسْطِهَا».
Sallatar mamaci hakki ne na wajibi ga ko wane mamaci cikin musulmi: namiji ko mace, karami ko babba, shi ne Samurata ke bamu labari cewa yayi salla a bayan Annabi lokacin da yake salla ga wata mata ta rasu a sanadiyar jinin haihuwa, sai Annabi tsira da aminci ya tsaya a saitin tsakkiyarta.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JANA'IZA · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH GA MAMACI