Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > "Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة رضي الله عنها : أنهم ذبحوا شاة فقال النبي صلى الله عليه وسلم : «ما بقي منها؟» قالت: ما بقي منها إلا كتفها. قال: «بقي كلها غير كتفها».
Annabi -tsia da amincin Allah a gare shi- ya yanka wata Akuya sai sukai sadaka da ita basu rage komai ba sai Cinyarta, sai Annabi ya ce da ita: Akuyar ladanta yana nan a wajen Allah Madaukakin sarki- zamu same shi a Lahira; saboda shi aka bayar sadaka, amma abun da ba'a yi Sadakar da shi ba bai wanzu ba a hakika.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · ZAKKA · ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · ZUHUDU DA TSANTSENI · FIƘHU DA USULU · FALALOLI DA LADUBBA · SADAKA TA NAFILA