Yana daga sunna in ya auri budurwa: sai ya yi kwana bakwai a dakinta sannan ya raba kwana,…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Yana daga sunna in ya auri budurwa: sai ya yi kwana bakwai a dakinta sannan ya raba kwana,…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Yana daga sunna in ya auri budurwa: sai ya yi kwana bak…

عن أنس بن مالك رضي الله عنه قال: «من السنة إذا تَزَوَّجَ البِكْرَ على الثَّيِّبِ: أقام عندها سبعا ثم قَسَمَ. وإذا تَزَوَّجَ الثَّيِّبَ: أقام عندها ثلاثا ثم قَسَمَ».
قال أبو قلابة:" ولو شِئْتُ لَقُلْتُ: إنَّ أَنَسًا رَفَعَهُ إلى النبي صلى الله عليه وسلم ».

Bayanin hadisin: Yana daga sunna in ya auri budurwa: sai ya yi kwana bak…

Yana daga sunna in mutum ya auri budurwa ya kwana a dakinta har tsawon kwana bakwai don ya dauke mata kewa ya kuma saba da ita sannan ya wayar da kanta game da lamarin aure, don kasancewarta bakuwa a harkar aure, sannan kuma sai ya raba kwana. In bazawara ce ya kwana uku a wajenta, saboda karancin bukatarta akan budurwa cikin wadancan lamuran, wannan hukuncin ya zo ne cikin hadisin da ke da hukuncin dagawa zuwa ga Annabi, don kuwa masu rawaito hadisi in suka ce yana daga sunna, to sunnar Annabi suke nufi, ba ta wani ba, Duk hadisin da aka ce zuwa ga Annabi, ko an daukaka shi, to ana nufin an jingina shi zuwa ga Annabi

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · AURE · FIƘHU DA USULU · ZAMANTAKEWA TSAKANIN MA'AURATA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah