Duk wanda aka kirashi da sunan da ba na Mahaifinsa ba -Kuma yana sane cewa ba Mahaifinsa b…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Duk wanda aka kirashi da sunan da ba na Mahaifinsa ba -Kuma yana sane cewa ba Mahaifinsa b…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Duk wanda aka kirashi da sunan da ba na Mahaifinsa ba -…

عن سعد بن أبي وقاص رضي الله عنه مرفوعاً: «من ادعى إلى غير أبيه -وهو يعلم أنه غير أبيه-، فالجنة عليه حرام».

Bayanin hadisin: Duk wanda aka kirashi da sunan da ba na Mahaifinsa ba -…

Kuma wannan Hadisin ya zo don bayanin tsawatarwa daga wani Al-amari da ya Kasance Mutanen Jahiliyya kuma shi ne kiran kai da sunan wanin Mahaifi, saboda Mutum ya Wajaba akan sa ya danganta kansa da Ahalinsa Babansa kakansa da kuma kakan Babansa, da kuma abunda yayi Kama da hakan kuma bai halatta gare shi ba, ya danganta kansa ba zuwa wanin Babansa kuma shi yana Sane cewa ba Babansa Misali idan ya kasance Babansa yana Kabila Kaza kuma ya ga cewa wannan Kabila akwai Tawaya kan wata Kabilar sai ya danganta zuwa wata Kabila ta biyu sama da Daraja, Saboda ya gusarwa kansa Wani aibun Kabilarsa, Saboda wannan ana jan kunnensa da Haramta Masa Al-janna

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · LI'ANI · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah