Duk mayafin da ya yi ƙasa da idan sawu to yana cikin wuta
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na zamantakewar iyali > Duk mayafin da ya yi ƙasa da idan sawu to yana cikin wuta
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Duk mayafin da ya yi ƙasa da idan sawu to yana cikin wu…
Bayanin hadisin: Duk mayafin da ya yi ƙasa da idan sawu to yana cikin wu…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya gargaɗi maza daga sakin dukkan abinda yake suturce jikinsu tufa ne ko wanduna ko waninsu ƙasa da idan sawun diga-digai, kuma abinda ke ƙasan idan sawu na ƙafar mai mayafin da ya sake shi to shi yana cikin wuta dan yi masa uƙuba akan aikinsa.
Koyarwar hadisin: Duk mayafin da ya yi ƙasa da idan sawu to yana cikin wu…
- Hani daga tsawaita tufa zuwa abinda ke ƙasa da idan sawu ga maza, kuma cewa hakan yana daga cikin manyan zunubai.
- Ibnu Hajar ya ce: An togance abinda ya sake shi ƙasa dan lalurara daga sakin mayafi; misali kamar wanda idan sawunsa akwai ciwon da yake cutar da shi idan bai rufe shi da mayafin ba inda bai samu waninsa ba.
- Wannan hukuncin ya keɓanci maza ne; domin cewa mata an umarcesu da su saki mayafansu ƙasa da idan sawu har zuwa tsawon zira'i.
Rukunan :
FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI
· TUFAFI DA KWALLIYA
· FIƘHU DA USULU
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الله أكبر
Allah Shi ne Mafi Girma