Shin bana baku labarin abin da ya fi azimi da sallah da sadaka daraja ba?

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na zamantakewar iyali > Shin bana baku labarin abin da ya fi azimi da sallah da sadaka daraja ba?

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi ne Suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Shin bana baku labarin abin da ya fi azimi da sallah d…

Bayanin hadisin: Shin bana baku labarin abin da ya fi azimi da sallah d…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tambayi sahabbansa: Shin bana baku labarin abin da ya fi ladan nafilar azimi da sallah da sadaka ba? Suka ce: Eh.. Ya ce: Yin sulhu tsakaknin masu rigima inda rigima take gadar da rabuwa da kuma kadaita da ƙiyayya da juyawa juna baya tsakanin mutane, domin abin da yake haifuwa akan ɓata waɗanda ke rigima na ƙiyayya wacce ita ce ɗabi'ar da sha'aninta shine ta halakar ta tunɓuke Addini da duniya kamar yadda aska take tunɓuke gashi.

Koyarwar hadisin: Shin bana baku labarin abin da ya fi azimi da sallah d…

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · ZAMANTAKEWAR MUSULMI · ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · AYYUKAN ZUKATA · FIƘHU DA USULU · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah