Misalin wanda yake ambatan Ubangijinsa da wanda ba ya ambatan Ubangijinsa, kamar rayayye n…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihun adduoi da zikirai > Misalin wanda yake ambatan Ubangijinsa da wanda ba ya ambatan Ubangijinsa, kamar rayayye n…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Misalin wanda yake ambatan Ubangijinsa da wanda ba ya a…

Bayanin hadisin: Misalin wanda yake ambatan Ubangijinsa da wanda ba ya a…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana banbanci tsakanin wanda yake ambatan Allah - Maɗaukakin sarki - da wanda ba ya ambatanSa, kuma misalin banbanci ne tsakanin rayayye da matacce a anfaninsa da kyakkyawan zahirinsa, misalin wanda yake ambatan Ubangijinsa misalin rayayye ne wanda a zahirinsa mai adone da hasken rayuwa, kuma baɗininsa da hasken ma'arifa, kuma a cikinsa akwai anfani, kuma misalin wanda ba ya ambatan Allah kwatankwacin mamaci ne wanda zahirinsa ba ya anfani, kuma baɗininsa ɓataccene, babu wani anfani acikinsa.

Haka nan gidan da ake siffanta shi da rayayye idan mazaunansa sun kasance suna ambatan Allah, inba haka ba to shi mataccen gida ne, saboda barin mazaunansa daga ambatan Allah; idan an wawaita mamaci da matacce a cikin siffanta gida kawai ana nufi da shi mazaunin gidan.

Koyarwar hadisin: Misalin wanda yake ambatan Ubangijinsa da wanda ba ya a…

Rukunan : FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI · FA'IDOJIN ZIKIRIN ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah