Yana daga kyan Musuluncin mutum yabar abin da babu ruwansa

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Yana daga kyan Musuluncin mutum yabar abin da babu ruwansa

Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi da Ahmad ne sun rawaito shi

Nawawi ya ce: Hadisi ne mai kyau

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Yana daga kyan Musuluncin mutum yabar abin da babu ruwa…

عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ: «مِنْ حُسْنِ إِسْلَامِ المَرْءِ تَرْكُهُ مَا لَا يَعْنِيهِ».

Bayanin hadisin: Yana daga kyan Musuluncin mutum yabar abin da babu ruwa…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa daga cikar kyawun Musuluncin musulmi da kuma cikar imaninsa, ya nisanci abin da bai shafe shi ba, kuma bai keɓance shi ba, bai da alaƙa da shi da kuma abin da ba zai amfane shi ba na maganganu da ayyuka, ko kuma abin da baruwansa da shi na al'amuran Addini da duniya, shagaltuwa da abin da bai shafi mutum ba wataƙila zai shagaltar da shi daga abin da akwai ruwansa a ciki, ko ya kai shi zuwa ga bin da nisantarsa yake wajaba akansa; domin kuwa mutum abin tambaya ne game da ayyukansa a ranar lahira.

Koyarwar hadisin: Yana daga kyan Musuluncin mutum yabar abin da babu ruwa…

Rukunan : FIƘHUN HALAYE · HALAYE ABIN ZARGI · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah