Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin cewa shi ƙarya ne to shi yana ɗaya d…
Musulunci > Ha > Hadith > Hadisi da ilimansa > Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin cewa shi ƙarya ne to shi yana ɗaya d…
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi a cikin Mukaddima din sa
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin c…
Bayanin hadisin: Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin c…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labarin cewa wanda ya riwaito wani Hadisi daga gare shi alhali shi yana sane ko yana zato ko yana rinjayar da zatansa cewa shi Hadisin ƙaryane a gare shi- tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -; to maruwaicinsa yana tarayya da mai ƙirƙirar wannan ƙaryar.
Koyarwar hadisin: Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin c…
- Tabbatar da Hadisan da aka ruwaito daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, da tabbatar da ingancinsu kafin ruwaitosu.
- Siffar ƙarya ana sakinta ne ga dukkan wanda ya ƙirƙiri ƙarya da kuma wanda ya tsaya ya yadata da watsata tsakanin mutane.
- Ruwaito Hadisin ƙarya yana haramta akan wanda ya san kasancewarsa ƙarya ne, ko kuma ƙaryarsa ta rinjaya a zatonsa sai dai in ya kasance dan gargadi ne daga gare shi .
Rukunan :
HADISI DA ILIMANSA
· FIƘHUN HALAYE
· HALAYE ABIN ZARGI
· BINCIKE-BINCIKE GAMAMMU CIKIN SUNNA
· FALALOLI DA LADUBBA
· MUHIMMANCIN SUNNA DA MATSAYINTA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah