Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Waxanda suke zage zage abunda suka faxa to wanda ya fara daga cikinsu yana kansa har sai w…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه : أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «المُتَسَابَّانِ ما قالا فَعَلى البَادِي منهما حتى يَعْتَدِي المَظْلُوم».
Duk abin da masu zage zagen sukai Musaya, zunubin hakan yana kan wanda ya fara su; Saboda shi mai zalunci ne ta hanyar aikinsa, alhali kuwa dayan ba lallai bane ya aikata shi; Saboda yana da izini ya mayar da martani ga wadanda suka zalunce shi, idan wanda aka zalunta ya afkawa Azzalumi ta hanyar wuce iyaka da aka ba shi, to zunubin wanda aka zalunta ya zama ya fi na wanda ya fara shi
Rukunan : FIƘHUN HALAYE · LADUBBA NA SHARI'A · HALAYE ABIN ZARGI · LADUBBAN MAGANA DA SHIRU · FALALOLI DA LADUBBA