Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن معاوية رضي الله عنه قال: سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول: «إنك إن اتَّبَعْتَ عَوْرَاتِ المسلمين أفْسَدْتَهُم، أو كِدْتَ أن تُفْسِدَهُم».
Idan kun bi Al-aurar musulmai ta hanyar leken asiri kan yanayin su, da neman kuskuren su, da tona kurakuran su da suke boyewa a bayyane game da su, tona musu asiri da bayyana rufin su, rage jin kunyar su, to sai su kuskura su aikata irin wadannan zunuban. - bayan basu sani ba - Allah shine mafi sani game dasu sai Allah. Maxaukakin.
Rukunan : FIƘHUN HALAYE · HALAYE ABIN ZARGI · FALALOLI DA LADUBBA