Lallai Shaiɗan haƙiƙa ya yanke ƙaunar masu sallah su bauta masa a tsibirin larabawa, sai d…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihun halaye > Lallai Shaiɗan haƙiƙa ya yanke ƙaunar masu sallah su bauta masa a tsibirin larabawa, sai d…

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai Shaiɗan haƙiƙa ya yanke ƙaunar masu sallah su ba…

Bayanin hadisin: Lallai Shaiɗan haƙiƙa ya yanke ƙaunar masu sallah su ba…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa lallai Iblis ya yanke ƙaunar muminai masu sallah su dawo bautarsa da yi wa gunki sujjada a cikin tsibirin larabawa, sai dai cewa shi bai gusheba yana kwaɗayi, kuma bai gusheba ƙoƙarinsa da wahalarsa da tafiyarsa ba ta gushe ba a cusa rigingimu a zukatansu da gaba da yaƙe-yaƙe da fitintinu da makancin wannan a tsakaninsu.

Koyarwar hadisin: Lallai Shaiɗan haƙiƙa ya yanke ƙaunar masu sallah su ba…

Rukunan : FIƘHUN HALAYE · HALAYE ABIN ZARGI · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.7 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah