Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale
Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale
عن أنس رضي الله عنه قال: كُنَّا عِنْدَ عُمَرَ فَقَالَ: «نُهِينَا عَنِ التَّكَلُّفِ».
Bayanin hadisin: Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale
Umar Allah Ya yarda da shi yana ba da labarin Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya hana su yin abin da zai kawo wahala ba tare da wata buƙata a kan hakan ba, hakan magana ce ko aiki.
Koyarwar hadisin: Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale
- Yana daga cikin ƙaƙalen da aka hana: Yawaita tambaya, ko ɗorawa kai abin da ba shi da iliminsa, ko tsanantawa a abinda Allah Ya sauƙaƙa a cikin sa.
- Ya kamata ga Musulmi ya koyawa kansa sauƙi, da rashin tsananta wa kai a magana, ko a aiki, a abin cinsa, ko abin sha, da maganganunsa da sauran ayyukansa.
- Musulunci addinin sauƙi ne.
Rukunan :
FIƘHUN HALAYE
· HALAYE ABIN ZARGI
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah