Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta

Musulunci > Ha > Hadith > Hadisi da ilimansa > Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukins…

Bayanin hadisin: Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukins…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa wanda ya yi masa karya da gangan ta hanyar danganta masa magana ko aiki, to lallai cewa shi yana da mazauni a wuta; sakamako ne gare shi akan karyar da ya yi masa.

Koyarwar hadisin: Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukins…

Rukunan : HADISI DA ILIMANSA · FIƘHUN HALAYE · HALAYE ABIN ZARGI · BINCIKE-BINCIKE GAMAMMU CIKIN SUNNA · FALALOLI DA LADUBBA · MUHIMMANCIN SUNNA DA MATSAYINTA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah