Musulunci > Ha > Hadith > Daawa da hisba > Mun kasance Muna yiwa Annabi SAW Mubaya'a kan ji dabiyayya, yana cewa da mu cikin abunda z…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن ابن عمر رضي الله عنهما قال: كنا إذا بايعنا رسول الله صلى الله عليه وسلم على السمع والطاعة، يقول لنا: «فيما استطعتم».
Ibn Umar -Allah ya yarda da su- yana bada labari cewa su idan suka yiwa annabi Mubaya'a yana umartar su da ji da kuma biyayya gwargwadon iko, kuma cewa shi idan aka dorawa Musulmi da abunda ba zai yi wu ba, to babu biyayya akan ta, (Allah ba ya dorawa rai sai abunda zai iya).
Rukunan : SIYASA A SHARI'ANCE · HAƘƘIN SHUGABA A KAN MABIYA · DA'AWA DA HISBA