Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shinfixa wacce bata wuce Dirhami Huxu b…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shinfixa wacce bata wuce Dirhami Huxu b…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shin…

عن أنس بن مالك رضي الله عنه ، قال: حَجَّ النبي صلى الله عليه وسلم على رَحْلٍ رَثٍّ، وقَطِيفة تُساوي أربعة دراهم، أو لا تُساوي، ثم قال: «اللهمَّ حَجَّة لا رِياءَ فيها، ولا سُمْعَة».

Bayanin hadisin: Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shin…

Wannan Hadisin yana nuna cewa Manzon Allah SAW yayi hajji akan Taguwa wacce akanta akwai Tsohon Sirdi da Shinfixar da bara wuce Dirhami huxu ba, ko ma qasa da wannan kuxin, sannan ya ce: Wannan Hajjin banyi ta ba don saboda mutane su ganni ko su ji ni, nayi ta ne kaxai dominka, kuma saboda ka yarda da ni

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · HAJJI DA UMRA · SIRAR ANNABI · FIƘHU DA USULU · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · SIFFAR AIKIN HAJJI · SIFFOFINSA NA HALITTA · ƘANƘAN DA KANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah