Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar da Mutane" Al-janna? ya ce: Tsoron …
Sanadi nsa Hasan neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: سئل رسول الله صلى الله عليه وسلم عن أكثر ما يُدْخِلُ الناسَ الجنة؟ قال: «تقوى الله وحسن الخلق»، وسئل عن أكثر ما يُدْخِلُ الناسَ النار، فقال: «الفم والفرج».
Mafi yawan Dalilan da suke shigar da Mutum Al-jannah sune tsoron Allah da kyawawan Dabi'u da tsoron Allah ta hanyar nisantar abubuwan da ya Haramta baki dayan su, da kuma kyawawan dabi'u ga Halitta kuma mafi karancinsa barin cuta da su, kuma mafi girmansu kyautatawa ga wanda ya Munanana masa. kuma mafi yawan abubuwan da suke shigar da Mutane wuta shi Babi da kuma Farji; saboda Mutum Mafi yawa ta hanyasu yake fadawa cikin sabon Allah da kuma batawa da Mutane.
Rukunan : FIƘHUN HALAYE · ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · HALAYE NAGARI · ZARGIN AYYUKAN SAƁO · FALALOLI DA LADUBBA