Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar …

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar …

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Abi Asim ya rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shi

Hasan ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya c…

عن أبي هريرة رضي الله عنه ، قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «خيرُكم خيركم لأهلي مِن بعدي». قال: فباع عبد الرحمن بن عوف حديقةً بأربع مائة ألف، فقسَّمها في أزواج النبي صلى الله عليه وسلم .

Bayanin hadisin: Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya c…

Mafi Al-khairinku ya ku ya ku Sahabbai shi mafi Alkhairi ga Ahalina: matana da Iyalina da Makusantana bayan Mutuwa ta kuma hakika Sahabbai sunu karbi Wasiyyar Manzon Allah SAW sai suka karbe su da Karramawa da kuma kimantawa, daga cikin hakan shi cewa Abdul-Rahman -Allah ya yarda da shi- ya sayar da Gona dubu dari Hudu, sai ya rarrabata tsakanin Matan Annabi SAW

Rukunan : HAƘƘOƘIN IYALAN GIDAN ANNABI · ILIMIN AƘIDA · IYALAN GIDAN ANNABI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah