Yayin da Annabi SAW ya Iso daga Yakin Tabuka Mutane sun tare shi, sai na tare shi ni da Ya…

Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Yayin da Annabi SAW ya Iso daga Yakin Tabuka Mutane sun tare shi, sai na tare shi ni da Ya…

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Yayin da Annabi SAW ya Iso daga Yakin Tabuka Mutane sun…

عن السَّائب بن يزيد رضي الله عنه قال: لما قَدِم النبي صلى الله عليه وسلم من غَزْوة تَبُوك تَلَقَّاهُ الناس، فَتَلَقَّيتُه مع الصِّبْيَان على ثَنيَّةِ الوَدَاع.
ورواية البخاري قال: ذَهَبْنا نَتَلَقَّى رسول الله صلى الله عليه وسلم مع الصِّبْيَان إلى ثَنيَّةِ الوَدَاع.

Bayanin hadisin: Yayin da Annabi SAW ya Iso daga Yakin Tabuka Mutane sun…

Ma'anar hadisin: - Al-Saib bin Yazid - Allah ya yarda da shi - ya ce Annabi - SAW- lokacin da ya zo daga yaqin Tabuka, mutane - waxanda suka bari daga yaqin neman gafara da wasunsu - suka tafi gidan bankwana don karvar sa - tsira da aminci su tabbata a gare shi - lokacin da Dawowarsa. Al-Saib bin Yazid ya fita tare da yaran Madina don ganawa da Annabi - SAW

Rukunan : SIRAR ANNABI · HIJIRA · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah