Allah Zai damke kasa, Zai ninke sammai da hannunSa na dama, sannan Ya ce: Ni ne sarki, ina…
Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Allah Zai damke kasa, Zai ninke sammai da hannunSa na dama, sannan Ya ce: Ni ne sarki, ina…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Allah Zai damke kasa, Zai ninke sammai da hannunSa na d…
Bayanin hadisin: Allah Zai damke kasa, Zai ninke sammai da hannunSa na d…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa Allah - Madaukakin sarki - a ranar Alkiyama Zai damke kasa Ya tattarota, Ya ninke sama da hannunSa na dama Ya ninke sashinta a saman sashi Ya tafiyar da ita Ya karar da ita, sannan Ya ce: Ni ne sarki, ina sarakunan kasa?!
Koyarwar hadisin: Allah Zai damke kasa, Zai ninke sammai da hannunSa na d…
- Tinatarwa da cewa mulkin Allah Shi ne wanzajje kuma mulkin waninSa mai gushewa ne.
- Girman Allah da girman ikonSa da sarautarSa da cikar mulkinSa.
Rukunan :
ILIMIN AƘIDA
· IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA
· Imani da Ranar Lahira
· Kaɗaita Allah cikin sunayenSa da siffofinSa
بسم الله الرحمن الرحيم
Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
الله أكبر
Allah Shi ne Mafi Girma