Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihun halaye > Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Daud ne ya ruwaito shi da Kuma Tirmizi da Ahmad
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji…
Bayanin hadisin: Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana bayyana cewa waɗanda suke jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman Yana jin ƙan su da rahamarSa wacce ta yalwaci kowanne abu; don sakayyar da ta dace.
Sannan (Annabi) tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya yi umarni da jin ƙan waɗanda ke ƙasa mutum ne, ko dabba, ko tsuntsu, ko waninsa na nau'ikan halitta sakamakon hakan (shi ne) Allah Zai ji kanku daga saman sammanSa.
Koyarwar hadisin: Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji…
- Addinin Musulunci addini ne na rahama, shi gabaɗayansa a tsaye yake a kan biyayya ga Allah da kyautatawa zuwa ga halitta.
- Allah -Mai girma da ɗaukaka - Mai siffantuwa ne da rahama, kuma tsarki ya tabbatar maSa Shi ne Mai rahama a duniya Mai rahama a lahira, Mai sadar da rahama ne ga bayinSa.
- Sakayya tana daga jinsin aiki, masu jin ƙai Allah Yana jin ƙansu.
Rukunan :
FIƘHUN HALAYE
· HALAYE NAGARI
· ILIMIN AƘIDA
· FALALOLI DA LADUBBA
· IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA
· Kaɗaita Allah cikin sunayenSa da siffofinSa
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah