Mutane suna tsayuwa ne zuwa ga Ubangijin talikai har sai dayansu ya kasance ba ya cikin za…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Mutane suna tsayuwa ne zuwa ga Ubangijin talikai har sai dayansu ya kasance ba ya cikin za…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Mutane suna tsayuwa ne zuwa ga Ubangijin talikai har sa…

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «يقوم الناس لرب العالمين حتى يَغِيبَ أحدهم في رَشْحِهِ إلى أَنْصَافِ أُذُنَيْهِ».

Bayanin hadisin: Mutane suna tsayuwa ne zuwa ga Ubangijin talikai har sa…

Mutane suna tashi daga kaburburansu zuwa ga Ubangijin talikai don saka musu har sai da wasunsu sun yi zufa har sun kai rabin kunnensa.

Rukunan : ILIMIN AƘIDA · Imani da Ranar Lahira · RAYUWAR LAHIRA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah