Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Ya Manzon Allah, Lallai Xan yaruwata yana jin jiki, sai ya shafi kaina kuma yayi mun Addu'…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن الجعْد، قال: سمعتُ السَّائِب بن يَزيد، يقول: ذهبتْ بي خالتي إلى النبي صلى الله عليه وسلم فقالت: يا رسول الله، إنَّ ابنَ أختي وَجِعٌ. فمَسَح رأسي ودعا لي بالبَرَكة، ثم توضَّأ، فشربتُ من وَضوئه، ثم قمتُ خَلْف ظهره، فنَظَرتُ إلى خاتَم النبوة بيْن كتِفَيْه، مثل زِرِّ الحَجَلَة.
Sa'ib yana bada labari cewa Yakumbonsa ta tafi dashi zuwa Manzon SAW, sai ta bawa Manzon Allah labarin cewa Xan yaruwata yana jin jiki, sai ya shafi kaina kuma yayi mun Addu'a da Albarka, sannan yayi Alwala, Sai na sha Ruwan Alwalar tasa, sannan na ta shi bayansa, sai naga Hatimin Annabta a tsakanin kafaxunsa, kamar Qwan Tattabara
Rukunan : SIRAR ANNABI · SIRA DA TARIHI · KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI