Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عَنْ ابْنِ عَبَّاسٍ رضي الله عنهما أَنَّ النَّبِيَّ صلى الله عليه وسلم قَالَ: ««إذَا أَكَلَ أَحَدُكُمْ طَعَامًا فَلا يَمْسَحْ يَدَهُ حَتَّى يَلْعَقَهَا، أَوْ يُلْعِقَهَا».
Annabi mai tsira da amincin Allah ya umarci wanda ya ci wani abinci kada ya goge hannunsa, ko kar ya wanke hannaunsa har sai ya sude shi ko yasa a sude masa domin bai san a ina albarkar abincin take ba, don haka ne Annabi ya yi umarni da sude yatsun, ba mamaki albarka na cikin abin da ya makale a jikin hannaun.
Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN CI DA SHA · FALALOLI DA LADUBBA