Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lahira ba
Musulunci > Ha > Hadith > Ladubba na sharia > Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lahira ba
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lah…
Bayanin hadisin: Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lah…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa wanda ya sanya alhariri cikin maza a nan duniya ba zai sanya shi a lahira ba idan bai tubaba dan ukuba gare shi.
Koyarwar hadisin: Wanda ya sanya alhariri a duniya ba zai sanya shi a lah…
- Abin nufi da alhariri shi ne tataccen alhariri na dabi'a, amma alhariri na sana'antawa to Hadisin bai kunshe shi ba.
- Haramcin sanya alhariri ga maza.
- Hanin sanya alhariri ya game sanya shi da kuma shinfida shi.
- An yi rangwame ga maza su sanya wani abu na alhariri a tufa da abinda bai ketare yatsu biyu zuwa yatsu hudu da za'a a yi alamomi ko ragowar tufa ba.
Rukunan :
LADUBBA NA SHARI'A
· LADUBBAN TUFAFI
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
أستغفر الله
Ina neman gafara daga Allah