Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa, a halin yana fitsari, kuma kada ya…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa, a halin yana fitsari, kuma kada ya…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa,…
Bayanin hadisin: Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa,…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana wasu ladubba; yayin da ya hana mutum ya riƙe azzakarinsa a halin fitsari da hannunsa na dama, ko kuma a gusar da najasa daga gaba ko baya da hannun dama; domin dama an tanadeta ne dan manyan abubuwa, kamar yadda ya yi hani mutum ya yi numfashi a cikin ƙwaryar (kofi) da yake sha acikinta.
Koyarwar hadisin: Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa,…
- Bayanin rigayar musulunci a ladubba da tsafta.
- Nisantar abubuwan ƙazanta, idan an yi buƙatuwa zuwa taɓa su, to ya kasance da hagu ne.
- Bayanin matsayin dama da falalarta akan hagu.
- Cikar shari'ar musulunci da tarowar koyarwarta.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· TSARKI
· LADUBBA NA SHARI'A
· LADUBBAN CI DA SHA
· FIƘHU DA USULU
· LADUBBAN BIYAN BUƘATA
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah