To idan kunki hanuwa to kubawa Hanya hakkinta, suka ce: Maye hakkinta? ya ce: Runtse ido, …

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > To idan kunki hanuwa to kubawa Hanya hakkinta, suka ce: Maye hakkinta? ya ce: Runtse ido, …

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: To idan kunki hanuwa to kubawa Hanya hakkinta, suka ce:…

عن أبي سعيد الخدري رضي الله عنه مرفوعًا: "إياكم والجلوسَ على الطُّرُقَاتِ". قالوا: يا رسول الله، ما لنا بُدٌّ من مجالسنا، نتحدث فيها. قال: "فأما إذا أَبَيْتُمْ فأعطوا الطريق حَقَّهُ". قالوا: وما حَقُّهُ؟ قال: "غَضُّ البصر، وكَفُّ الأذى، ورد السلام، والأمر بالمعروف، والنهي عن المنكر".

Bayanin hadisin: To idan kunki hanuwa to kubawa Hanya hakkinta, suka ce:…

Annabi ya tsai karwatar da Sahabbansa daga zama a kan Hanyoyi, sai suka ce: babu makawa kuwa ga barisa, sai ya ce: idan kunki babu makawa zasu zauna to ya wajaba akanku ku bawa Hanya hakkinta, sai ya basu labari da shi: to su runtse Idanuwansa ga barin kallon Mata da suke wucewa ta gabansu kuma su kaucewa cutar da Masu wucewa da magana ko da aiki, kuma su rika mayar da Sallama ga duk wanda ya wuce su, kuma su rika umarni da kyakkyawan Aiki da hani da Mummuna idan suka ganshi a gaban su wanda ya wajaba ayi Inkarinsa.

Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN HANYA DA KASUWA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah