Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai…
Sanadi nsa Hasan neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أنس بن سيرين، قال: كنت مع أنس بن مالك رضي الله عنه عند نفر من المجوس؛ فجيء بفَالُوذَجٍ على إناء من فضة، فلم يأكله، فقيل له: حوله، فحوله على إناء من خَلَنْجٍ وجيء به فأكله.
Ansa Bn Malik ya kasance -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa sai aka zo da wani Nau'in Alewa ana kiransa da Al-falouj a daro na Azurfa sai ya ki shanta, sai suka canza masa a daron ita ce sai ya ci
Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN CI DA SHA · FALALOLI DA LADUBBA