sun kasance suna koyan ayoyi goma daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata ag…

Musulunci > Ha > Hadith > Alurani mai girma da ilimansa > sun kasance suna koyan ayoyi goma daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata ag…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ahmad ne ya rawaito shi

Hasan ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: sun kasance suna koyan ayoyi goma daga Manzon Allah - t…

عَنْ أَبِي عَبْدِ الرَّحْمَنِ السُّلَمي رحمه الله قَالَ: حَدَّثَنَا مَنْ كَانَ يُقْرِئُنَا مِنْ أَصْحَابِ النَّبِيِّ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ أَنَّهُمْ كَانُوا يَقْتَرِئُونَ مِنْ رَسُولِ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ عَشْرَ آيَاتٍ، فَلَا يَأْخُذُونَ فِي الْعَشْرِ الْأُخْرَى حَتَّى يَعْلَمُوا مَا فِي هَذِهِ مِنَ الْعِلْمِ وَالْعَمَلِ، قَالُوا: فَعَلِمْنَا الْعِلْمَ وَالْعَمَلَ.

Bayanin hadisin: sun kasance suna koyan ayoyi goma daga Manzon Allah - t…

Sahabbai - Allah Ya yarda da su - sun kasance suna koyo daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ayoyi goma daga Alkur’ani, ba sa cirata zuwa wasu har sai sun san abinda ke cikin wadannan goman na ilimi kuma suna aiki da shi, sai suka koyi ilimi da aiki gaba daya.

Koyarwar hadisin: sun kasance suna koyan ayoyi goma daga Manzon Allah - t…

Rukunan : ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA · BINCIKE-BINCIKE GAMAMMU NA ALƘUR'ANI · ILIMIN TAJWIDI · FALALOLI · FALALAR ILIMI · LADUBBAN KARATUN ALƘUR'ANI DA NA MAHADDATANSA · FALALOLI DA LADUBBA · ƘIRA'AT DA TAJWIDI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah