Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta
Musulunci > Ha > Hadith > Hadisi da ilimansa > Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukins…
Bayanin hadisin: Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukins…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa wanda ya yi masa karya da gangan ta hanyar danganta masa magana ko aiki, to lallai cewa shi yana da mazauni a wuta; sakamako ne gare shi akan karyar da ya yi masa.
Koyarwar hadisin: Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukins…
- Karya ga - Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - da nufi da ganganci sababi ne na shiga wuta.
- Karya ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ba kamar karya ce ga sauran mutane ba, saboda abinda ke tattare da hakan na barnace-barnace masu girma a Addini da duniya.
- Tsoratarwa akan yada hadisai kafin tabbatar da ingancin dangantasu ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -.
Rukunan :
HADISI DA ILIMANSA
· FIƘHUN HALAYE
· HALAYE ABIN ZARGI
· BINCIKE-BINCIKE GAMAMMU CIKIN SUNNA
· FALALOLI DA LADUBBA
· MUHIMMANCIN SUNNA DA MATSAYINTA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
اللهم صل على محمد
Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad