Alkiyama ba zata tsaya ba har sai zamani ya kusantowa juna

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Alkiyama ba zata tsaya ba har sai zamani ya kusantowa juna

Wanda ya ruwaito hadisin: Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Alkiyama ba zata tsaya ba har sai zamani ya kusantowa…

Bayanin hadisin: Alkiyama ba zata tsaya ba har sai zamani ya kusantowa…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agar shi - ya bada labarin cewa daga alamomin Alkiyama akwai kusantowar zamani, sai shekara ta wuce kamar yadda wata yake wucewa, wata kuma ya wuce kamar yadda sati yake wucewa, Juma'a (sati) ya wuce kamar yadda yini yake wucewa, yini ya wuce kamar yadda awa daya take wucewa, awa ta wuce da gaggawa mai tsanani kamar yadda ganyan bishiyar dabino yake konewa.

Koyarwar hadisin: Alkiyama ba zata tsaya ba har sai zamani ya kusantowa…

Rukunan : ILIMIN AƘIDA · Imani da Ranar Lahira · RAYUWAR BARZAHU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah