Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskars…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskars…

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin ha…

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما «أن رسول الله صلى الله عليه وسلم كان يُسَبِّحُ على ظَهرِ رَاحِلَتِه حَيثُ كان وَجهُهُ، يُومِئُ بِرَأسِهِ، وكَان ابنُ عُمرَ يَفعَلُهُ».
وفي رواية: «كان يُوتِرُ على بَعِيرِه».
ولمسلم: «غَيرَ أنَّه لا يُصَلِّي عَليهَا المَكتُوبَة».
وللبخاري: «إلا الفَرَائِض».

Bayanin hadisin: Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin ha…

Annabi ya kasance yana Sallar Nafila kawai ne akan abin hawansa kuma duk inda ya dosa da shi, kuma koda bata fuskantar Alkibla, kuma yana nuni da kansa idan yazo yin ruku'u da Sujada kuma baya dorawa kansa sai ya Sauko kasa don yayi sujada ko Ruku'u ko Sujada ko kuma ya kalli Alkibla, kuma babu banbanci da ya kasance Nafila ce kawai ko kuma Nafila ta dole ko kuma salloli Ma'abota Sababi, kuma haka ya kasance yana yin Wuturi akan Rakuminsa

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO · FIƘHU DA USULU · SALLAR NAFILA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah