Mafi cancantar sharuɗɗa da za ku cika; su ne wadanda aka halatta muku mata da su
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Mafi cancantar sharuɗɗa da za ku cika; su ne wadanda aka halatta muku mata da su
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Mafi cancantar sharuɗɗa da za ku cika; su ne wadanda a…
عن عقبة بن عامر رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: «أَحَقُّ الشُّرُوطِ أَنْ تُوفُوا بِهِ مَا اسْتَحْلَلْتُمْ بِهِ الْفُرُوجَ».
Bayanin hadisin: Mafi cancantar sharuɗɗa da za ku cika; su ne wadanda a…
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana bayyana cewa mafi cancantar sharaɗin da za a cika shi ne wanda ya kasance dalili na halatta jin daɗi da mace, su ne sharuɗɗan da suke na halal ga mace ta nema a lokacin ɗaurin aure.
Koyarwar hadisin: Mafi cancantar sharuɗɗa da za ku cika; su ne wadanda a…
- Wajibcin cika sharuɗɗa wanda ɗayan ma’aurata ya sa, sai dai sharaɗin da ya haramta halal, ko ya halatta haram.
- Cika sharuɗɗan aure ya fi sauran ƙarfi, domin yana matsayin halatta farji ne.
- Girman matsayin aure a Musulunci ta yadda ya fi kowanne sharaɗi ƙarfin cikawa.
Rukunan :
FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI
· AURE
· FIƘHU DA USULU
· SHARUƊAN AURE
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله وبحمده
Tsarkin Allah da godiyarSa