Lallai kana da abin da ka yi burin da kwatankwacin sa tare da shi
Musulunci > Ha > Hadith > Abubuwa masu tausasa zukata da waazozi > Lallai kana da abin da ka yi burin da kwatankwacin sa tare da shi
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Lallai kana da abin da ka yi burin da kwatankwacin sa t…
Bayanin hadisin: Lallai kana da abin da ka yi burin da kwatankwacin sa t…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa mafi ƙanƙantar matsayi da daraja ga wanda ya shiga aljanna shi ne Ya ce da shi: Ka yi buri, sai ya yi buri, kuma ya yi buri, har sai ya zama babu wani burin da zai rage masa sai ya ambace shi , sai Ya ce masa: Shin ka yi burin kuwa? sai ya ce: Eh, sai Ya ce masa: To lallai kana da abinda ka yi burin dama kwatankwacinsa tare da shi.
Koyarwar hadisin: Lallai kana da abin da ka yi burin da kwatankwacin sa t…
- Fifikon matsayin 'yan aljanna.
- Bayanin girman karamcin Allah - tsarki ya tabbatar maSa Ya ɗaukaka -.
- Ni'imar aljanna ba ta taƙaituwa akan wani ayyanannen abu, kai mumini zai samu dukkan abinda yake burinsa kuma ransa yake sha'awarsa dan falala da kyauta da kuma karamci daga Allah - Maɗaukakin sarki -.
Rukunan :
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI
· ILIMIN AƘIDA
· SIFFOFIN ALJANNA DA WUTA
· FALALOLI DA LADUBBA
· Imani da Ranar Lahira
· RAYUWAR LAHIRA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah