Mafi soyuwar tufafi ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - shi n…

Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Mafi soyuwar tufafi ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - shi n…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Mafi soyuwar tufafi ga Manzon Allah - tsira da amincin…

عن أم سلمة رضي الله عنها قالت: كان أَحَبَّ الثِّيَابِ إلى رسولِ اللهِ صلى الله عليه وسلم القَمِيصُ.

Bayanin hadisin: Mafi soyuwar tufafi ga Manzon Allah - tsira da amincin…

Tufafin da aka fi so ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - shi ne taguwa. Saboda ba a iya gani fiye da tufafi da alkyabbar, kuma saboda yanki daya ne da mutum zai sa sau daya, ya fi sauki fiye da sanya Ezar farko sannan kuma rigar ta biyu. Amma duk da hakan, idan kana cikin kasar da ta saba da sanya shudaye da riguna, kuma ka sanya irin su, to babu laifi a muhimmin abu kar ka sabawa tufafin mutanen kasarka har ka fada cikin shahara, kuma Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya hana sanya shahara.

Rukunan : SIRAR ANNABI · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · TUFAFINSA (MANZON ALLAH) TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah