Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai yi sallar …

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan zai yi sallar …

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare s…

Bayanin hadisin: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare s…

Daga sunnar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - cewa shi idan ya yi sallar Asuba sai ya zauna a wurin sallarsa har sai rana ta ɓullo a ɗage, kuma ya kasance ba ya tashi daga wurin sallarsa inda yakeyin sallar Asuba a ciknsa har sai rana ta ɓullo. Idan rana ta ɓullo sai ya tashi, kuma sun kasance suna tattaunawa sai su fara hira akan ambatan wasu daga cikin al'amuransu kafin Musulunci alhali shi ya yi shiru, sai su yi dariya wani lokaci kuma ya yi murmushi tare da su.

Koyarwar hadisin: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare s…

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · SIRAR ANNABI · FIƘHU DA USULU · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · SIRA DA TARIHI · HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLATAI

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah