Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Idan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - zai bar aiki, kuma zai …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أم المؤمنين عائشة رضي الله عنها قالت: إِنْ كَانَ رسولُ اللهِ صلى الله عليه وسلم لَيَدَعُ العَمَلَ، وهو يُحِبُّ أَنْ يَعْمَلَ بِهِ؛ خَشْيَةَ أَنْ يَعْمَلَ بِهِ النَّاسُ فَيُفْرَضَ عَلَيْهِمْ.
Annabi -SAW- ya kasance yana barin aiki alhali yana son aikata shi, don kada mutane su yi aiki a kansa, ta yadda zai zama dalilin dora su a kansu, don haka ya haifar musu da wahalhalu da yawa kuma shi - tsira da aminci su tabbata a gare shi - ya tsani sanya musu kunci.
Rukunan : SIRAR ANNABI · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · SIFFOFINSA NA HALITTA · JINƘANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI