Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi kyauta cikin …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi girman mutane a kyauta, ya kasance kyautarsa tana yawaita a cikin watan Ramadan lokacin da ya kasance yana bada abinda yake kamata ga wanda ya kamata, kuma sababi a cikin ƙaruwar kyautarsa abubuwane biyu:
Na farko: Haɗuwarsa da Jibril - aminci ya tabbata agare shi -.
Al'amari na ƙarshe: Karatun AlƘur'ani, shine karatu na zuciya.
Sai nazarin da Jibril - aminci ya tabbata agare shi - yake yi da shi dukkan abinda ya sauka na AlƘur'ani ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - shi ne mafi kyauta mafi yawan bayarwa kuma mafi aikata alheri, kuma mafi gaggawar anfanar da halitta daga iska mai daɗi wacce Allah Yake aikota da girgije da kuma rahama.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · AZUMI · SIRAR ANNABI · FIƘHU DA USULU · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · SIFFOFINSA NA HALITTA · KARAMCINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI · RAMADAN