Lokacin rasuwar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai bar dirha…
Musulunci > Ha > Hadith > Abubuwa masu tausasa zukata da waazozi > Lokacin rasuwar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai bar dirha…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Lokacin rasuwar Manzon Allah - tsira da amincin Allah s…
Bayanin hadisin: Lokacin rasuwar Manzon Allah - tsira da amincin Allah s…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya rasu bai bar dirhamin na azirfaba ko zinari ba, ko bawan da ya mallaka ko baiwar da ya mallaka ko raƙumi ko wani abu na dukiyaba, sai kawai farar alfadararsa wacce yake hawanta, da wani filin da ya bar shi waƙafi a lokacin da yake da lafiya saboda matafiya.
Koyarwar hadisin: Lokacin rasuwar Manzon Allah - tsira da amincin Allah s…
- Annabawa ba'a gadarsu.
- Bayanin abin da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bari bayan mutuwarsa.
- (Annabi) tsira da amincin su tabbata agare shi ya rasu amma bai bar wani abin da yake da kima ba, saboda kyautarsa da kuma ciyarwarsa da kuma kyautatawarsa.
- Karmani ya ce: Wakilin suna a cikin faɗinsa (kuma ya sanyata) mai komawa ne ga duka ukun wato alfadarar da makami da fili bawai zuwa filin kawai ba.
- Al-Khitn: Ɗan'uwar mata, al-Ukhtani kuma ta ɓangaren mace.
Rukunan :
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI
· ZUHUDU DA TSANTSENI
· SIRAR ANNABI
· ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD
· FALALOLI DA LADUBBA
· TSARIN ANNABI
· SIRA DA TARIHI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye