Wanda ya zo muku alhali al'amarinku gabaɗaya yana hannun mutum ɗaya (kanku a haɗe a ƙarƙas…
Musulunci > Ha > Hadith > Siyasa a shariance > Wanda ya zo muku alhali al'amarinku gabaɗaya yana hannun mutum ɗaya (kanku a haɗe a ƙarƙas…
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wanda ya zo muku alhali al'amarinku gabaɗaya yana hannu…
Bayanin hadisin: Wanda ya zo muku alhali al'amarinku gabaɗaya yana hannu…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana bayyana cewa musulmai idan suka haɗu a kan shugabancin mutum ɗaya, da jama'a ɗaya, sannan wani ya zo yana son ya yi jayayya da shi a shugabanci, ko yana son raba musulmai sama da kungiya ɗaya, to, ya wajaba su hana shi da kuma yaƙarsa; don tunkuɗe sharrinsa da kuma kare jinanen musulmai.
Koyarwar hadisin: Wanda ya zo muku alhali al'amarinku gabaɗaya yana hannu…
- Wajabcin ji da bi ga majinɓincin al'amarin musulmai in ba a saɓo ba, da haramcin yi masa tawaye.
- Wanda ya yi tawaye ga shugaban musulmai da jama'arsu, to, yaƙarsa tana wajaba duk yadda matsayinsa yake a daraja da nasaba.
- Kawaɗaitarwa a kan haɗa kai da rashin rabuwa da saɓani.
Rukunan :
SIYASA A SHARI'ANCE
· YI WA SHUGABA TAWAYE
· DA'AWA DA HISBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye