"Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > "Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: "Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu ab…

عن عائشة رضي الله عنها : أنهم ذبحوا شاة فقال النبي صلى الله عليه وسلم : «ما بقي منها؟» قالت: ما بقي منها إلا كتفها. قال: «بقي كلها غير كتفها».

Bayanin hadisin: "Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu ab…

Annabi -tsia da amincin Allah a gare shi- ya yanka wata Akuya sai sukai sadaka da ita basu rage komai ba sai Cinyarta, sai Annabi ya ce da ita: Akuyar ladanta yana nan a wajen Allah Madaukakin sarki- zamu same shi a Lahira; saboda shi aka bayar sadaka, amma abun da ba'a yi Sadakar da shi ba bai wanzu ba a hakika.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · ZAKKA · ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · ZUHUDU DA TSANTSENI · FIƘHU DA USULU · FALALOLI DA LADUBBA · SADAKA TA NAFILA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah