Kara Ruku'u 1 na Alkur'ani

Ruku'u 1 daga Surah Al-Fatiha ne (ayoyi 1 zuwa 7). Yana ɗauke da ayoyi 7 kuma yana cikin Juz 1.

An sabunta a 28 Oktoba 2026 00h24

Ruku 1 a cikin Alkur'ani

7
ayoyi
1
Surah
1
Juz
v.1 – v.7
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 1

الفاتحة · Juz 1
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 1
◄ Ruku'u 1 ►
سورة الفاتحة
Juz 1 0.0% (0/148)
Hizb 1 0.0% (0/81)

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ ﴿1﴾

Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.

ٱلْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ ٱلْعَـٰلَمِينَ ﴿2﴾

Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu;

ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ ﴿3﴾

Mai rahama, Mai jin ƙai;

مَـٰلِكِ يَوْمِ ٱلدِّينِ ﴿4﴾

Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako.

إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ ﴿5﴾

Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa.

ٱهْدِنَا ٱلصِّرَٰطَ ٱلْمُسْتَقِيمَ ﴿6﴾

Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya.

صِرَٰطَ ٱلَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ ٱلْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا ٱلضَّآلِّينَ ﴿7﴾

Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba.

بسم الله الرحمن الرحيم Lah 11 Jumada al-Thani
الأحد 11 جمادى الآخرة
أحدب متزايد Cikakken Wata Tasowa Rana 13 / 29.5
Haske 97%
Cikakken Wata a cikin kwana 2
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah