Kara Ruku'u 545 na Alkur'ani

Ruku'u 545 daga Surah Al-Asr ne (ayoyi 1 zuwa 3). Yana ɗauke da ayoyi 3 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 545 a cikin Alkur'ani

3
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.3
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 545

العصر · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 601
◄ Ruku'u 545 ►
سورة العصر
Juz 30 89.4% (504/564)
Hizb 60 79.2% (228/288)

وَٱلْعَصْرِ ﴿1﴾

Ina rantsuwa da zãmani.

إِنَّ ٱلْإِنسَـٰنَ لَفِى خُسْرٍ ﴿2﴾

Lalle ne mutum yana a cikin hasara.

إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ وَعَمِلُوا۟ ٱلصَّـٰلِحَـٰتِ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلْحَقِّ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلصَّبْرِ ﴿3﴾

Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).

بسم الله الرحمن الرحيم Asa 27 Rabi' al-Thani
السبت 27 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 28.9 / 29.5
Haske 0%
Wata Sabo a cikin kwana 1
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah