Kara Shafi 1 na Alkur'ani

Shafi 1 na Mushaf yana ɗauke da ayoyi 7. Yana cikin Juz 1, Hizb 1.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Shafi 1 a cikin Alkur'ani

7
ayoyi
1
Juz
1
Hizb
1
Surah

Surori a cikin Shafi 1

الفاتحة · Juz 1
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Juz 1
Shafi 1
سورة الفاتحة
Juz 1 0.0% (0/148)
Hizb 1 0.0% (0/81)

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ ﴿1﴾

Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.

ٱلْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ ٱلْعَـٰلَمِينَ ﴿2﴾

Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu;

ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ ﴿3﴾

Mai rahama, Mai jin ƙai;

مَـٰلِكِ يَوْمِ ٱلدِّينِ ﴿4﴾

Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako.

إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ ﴿5﴾

Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa.

ٱهْدِنَا ٱلصِّرَٰطَ ٱلْمُسْتَقِيمَ ﴿6﴾

Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya.

صِرَٰطَ ٱلَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ ٱلْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا ٱلضَّآلِّينَ ﴿7﴾

Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba.

بسم الله الرحمن الرحيم Lah 7 Rabi' al-Thani
الأحد 7 ربيع الآخر
التربيع الأول Kwata na Farko Rana 8.3 / 29.5
Haske 59%
Cikakken Wata a cikin kwana 6
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah