Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba

Musulunci > Ha > Hadith > Falalar sahabbai > Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba

Wanda ya ruwaito hadisin: Ahmad ne ya ruwaito shi kuma asalinsa yana cikin Sahih Muslim

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya b…

Bayanin hadisin: Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya b…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa duk wanda ya halarci yaƙin Badar wanda aka yi a cikin shekara ta biyu da hijira yana mai yaƙi tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, haka nan wanda ya halarci Sulhun Hudaibiyya, kuma a cikinsa ne aka yi Bai'atir Ridwan wacce aka yi a cikin shekara ta shida da hijira ba zai shiga wuta ba.

Koyarwar hadisin: Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya b…

Rukunan : FALALAR SAHABBAI · DARAJOJIN SAHABBAI ALLAH ƘARA YARDA DA SU · FALALOLI · FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU · ILIMIN AƘIDA · FALALOLI DA LADUBBA · SAHABBAI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah